English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
.theme fileFayil din jigon na'ura
Accessibility WizardWizad na izinin shiga
Active Directory Domain ServicesAyyukan Hurumin bayanai na Active Directory
actualNa hakika
adapterNa'urar hadin wuta
adaptive brightnessNa'urar kara hasken allon kwamfuta
Address Bar Top ResultSakamakon Sama na Tagar Adireshi
advertising IDID na talla
aggressive address acquisition retrysakegwodawa na samun adireshi da kyar
alignment tabtab na daidaitawa
alphabeticalNa tsarin bakaken abajada
ambient light sensorNa'urar samar da hasken ambiyen
Animation PainterNa'urar sa hotuna motsi
App CatalogKatalog na Ka'idar
app custom actionaikin ka'idar na kullum
app for Officeka'ida na Office
app for SharePointka'ida na SharePoint
app namesunan ka'ida
application single-threaded apartmentmazaunin hira-guda na manhaja
asynchronousNadaddan Jirkitau
Attachment PreviewingA na duba Likau
audio CDCD na sauti
audio waveformNa'urar sauti mai hoto
AutoArchiveRumbun ajiya na Oto
AutoFilterNa'urar tace bayanai ta Oto
AutoMovieMajigi na Oto
Auto-recoverCeto na gaggawa
AutoShapesKamannu na Oto
Background RemovalNa'urar Gyara Hoto
backslashKaran tsaye na hannun hagu
backup fileFayil na tsimi
bannersaƙo na saurin iso ga
bar codeLambobin kod na baa
bar of pie chartbaa na taswira fie
Base Smart Card Cryptographic Service ProviderKati Maiwayo ta Kasa Maibada Sabis na Cryptografik
Basic CycleZagaye na Ainihi
Basic TargetAbin nufi na Ainihi
Basic TitleKan batu na ainihi
Basic VennVenn na Ainihi
beneficiary INNINN na mai karɓar kuɗi
beneficiary KPPKPP na mai karɓar kuɗi
beneficiary RUTRUT na mai karɓar kuɗi
binary fileFayil na bainari
Bing FinanceShaánin Kuɗi na Bing
Bing WeatherYanayi na Bing
BitLocker Drive EncryptionƁoyewar gurbin ajiyar bayanai na BitLocker
blind carbon copySakon imel na sirri
blocked sendertoshe mai aika sakon na'ura
bookmark TOCTOC na taskar adana bayanai
Bring Your Own DeviceKawo Taka Na'ura
broadbandSalon sadarwa na yanar-gizo
bufferTunani na wucin-gadi
Business CardKatin ciniki na na'ura
Business Contact ManagerManajar Abokin ma'amala na Ciniki
cable modemmodem na wayar kebur
calibrationauna halin na'ura
caller IDID na mai kira
camera rollnaɗin kundin hoto, nadinkundin hoto
capture deviceNa'urar gusar da bayanai
card readerNa'urar da ke karatun bayanai

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership