English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
.NET FrameworkHanyar canza salon manhaja ta NET
ad hoc networkHanyar sadarwa ta wucin gadi
BitLocker network unlockBuɗewar netwok ta BitLocker
broadband network‘babbar shigifar hanyar sadarwa
CDMA networkhanyar sadarwar CDMA
company networkHanyar sadarwar cikin gida
computer-to-computer networkHanyar sadarwar da ke hada kwamfuta da kwamfuta
Dial-Up NetworkingKunna layin gama-gari
Group Ad-hoc NetworkRukunin majalisar sadarwa
GSM networkHanyar sadarwar GSM
hidden networkɓoyayyar hanyar sadarwa
home networkhanyar sadarwar gida
Integrated Services Digital NetworkHadakar aikace-aikace na hanyar sadarwa mai lamba
local area networkTurakar kwamfuta
metered networknetwok ta auninmeta
netbooknetbuk
networkhanyar sadarwa
NetworkHanyar sadarwa
network adapterHantsakin kawancen kwamfuta
network administratorMai kula da kawancen kwamfuta
Network and Sharing CenterCibiyar Hanyan Sadarwa da Rabawa
Network CenterSantar hanyar sadarwa
network configurationKayan hadin na'urar hanyar sadarwa
Network DiagramDiyagiram ta Hanyar sadarwa
network driveDiraib na hanyar sadarwa
Network ExplorerMai bincike na hanyar sadarwa
Network Printer Installation WizardGirkawar Wizad ta na'urar dab'I ta hanyar sadarwa
network profilebayanan hanyar sadarwa
peer-to-peer networkhanyar sadarwa baui daya
Personal Area NetworkHanyar layin sadarwar yanar gizo PAN
Saved networksHanyoyin sadarwar da aka adana
social networkhanyan sadarwa ta zamantakewa, haɗuwar jama'a
social networking siteshafin cudanyar sadarwa na intanet
virtual private networkRukunin tsangayar gama-gari
Wi-Fi networkinghanyar sadarwar Wi-Fi

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership