English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
absolute linkcikakken mahadin bayanai
accessiso ga bayanai
access codelambar sirrin iso ga bayanai, kalmar sirri
access keykofar isa ga bayanai
access permissionsUmurnin iso ga bayanai
access violationkuskuren iso ga bayanai
Accessibility CheckerMai taimakawa wajen isa ga bayanai
accountinghanyar lissafa bayanin kudi
action argumentkarin bayani akan aiki
action statementguntun bayanin aiki
Active Directory Domain ServicesAyyukan Hurumin bayanai na Active Directory
ActiveX Data ObjectsAbaben Bayanan ActiveX
activity feedsamar da bayanai
Advanced Encryption StandardBabban matakin buyar bayani
alertbayanin ankararwa
American Standard Code for Information Interchangeboyayyar hanyar musayar bayanai ta Amurka
Application NoteBayani Ka'ida
arrayKwayoyin tarin bayani
array formulatsarin jera bayanai
articlebayani, Saƙon gama-gari
Assistant objectKwayar bayani mataimaki
authentication databaseTan tagayar tarin bayani
authority information accessizinin bayanai ta hukuma
authorizationHanyar ba da damar samun bayanai
AutoFilterNa'urar tace bayanai ta Oto
auxiliary displayMai iso ga bayanai cikin sauri
backgroundbayanbango
background taskaikin bayan bango
balloonƘarin bayani a gefen zube
basic input/output systemSahihan bayanan shigarwa/tsarin bayanan fitarwa
bindKare tarin bayanai
biometric sensorMai haska bayanan halayar dan Adam
bitkwayar bayani
BitLocker Drive EncryptionƁoyewar gurbin ajiyar bayanai na BitLocker
bookmark TOCTOC na taskar adana bayanai
broadbandHanyar watsa bayanai kai tsaye
Broadcast Slide ShowWatsa bayanai ta hanyar nuna hoto
browser modifiermai sauya mabincikar bayanai
building blockTubalin assasa bayani
Business Intelligence CenterCibiyar Tara Bayan Kasuwanci
bytekwanson bayanai
cacheAjiyar bayanai don tuntubar gaugawa
cacheAje bayanai don tuntubar gaugawa
cachingHanyar ajiyar bayanai don tuntubar gaugawa
capture deviceNa'urar gusar da bayanai
card readerNa'urar da ke karatun bayanai
catalogtaskar jera bayanai
categoryGungun bayanai
category axisLayin nau'in tarin bayanai
cellular databayanan salula
change historysauya tarihin bayanai
charTarin bayanai mai aje yawan haruffa
Clear RecordingsShare bayanan rikoda
closing curly quotation markAlamar rufe bayani
cold boottashin kwamfuta na bayanbango
compact discFaifan aje bayanan lamba
compatibility checkermai binciken daidaituwar bayanai
Contact infoBayanan abokin ma'amala
ContentƘunshin Bayanai, Kumshin Bayanai
content controlKulawar ƙunshin bayanai

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership