Source | Target | acceptable use policy | dokar amfani da aka amince da ita |
action argument | karin bayani akan aiki |
allow list | jadawalin sunayen da aka ba izini |
Allow list | jadawalin sunayen da aka ba izini |
assigned access | iso ga da aka sanya |
bound control | kulawar da aka iyakance |
changed lines | Layuyyukan da aka sauya |
destination area | yankin da aka nufa |
Detected Events | Al'amuran da aka Gano |
embedded audio clip | Bangaren sautin da aka csa cikin wani |
embedded video clip | Bangaren fim da aka cusa cikin wani |
extended desktop | Hotunan allon kwamfuta da aka fadada |
Favorite Folders | Foldodi Da Aka Fi So |
favorites | wanda akafiso |
Horizontal Labeled Hierarchy | Jerin matsayi da aka baiwa suna na tsaye |
input/output | Bayanan da aka sa/Bayanan da aka fitar |
linked object | Abun da aka lika |
macro-enabled | Na umurnin na'urar da aka ba dama |
missed call | kira da aka rasa |
Notes E-mailed To Me | Foldojin da aka aiko min ta wasikar imel |
numbered list | Jerin sunayen da aka yi ma lamba |
on hold | akan riƙo |
online manual | tanbihi akan kan layi |
outline level | Gejin da akafayyace |
outline symbol | Alamar da aka fayyace |
output file | makunshin shirye shiryen da aka kirkira |
pin to start | kafa akan fara |
Pin to Start | Kafa akan Fara |
post on Facebook | aika akan Facebook |
precedent | Wanda aka ambata |
predefined bookmark | ma'ajiyar bayanai da aka riga aka fayyace |
preservation hold library | Ma'adanar bayanan da aka goge |
queryable managed property | kadarar gudanarwa da za'a iya yi tambaya akan |
Recommended Charts | Taswirar da aka amince |
Recommended PivotTables | PivotTables da aka amince |
Recorded TV Library | Rumbun aje bayanan da aka nade na TV |
recovery image | Faifan hoton da aka gano |
revoked certificate | satifiket da aka soke |
Saved networks | Hanyoyin sadarwar da aka adana |
scroll arrow | Maballin jan akala |
scroll arrow button | Maɓallin jan akala |
Shared Address Information | Bayanan adireshin da aka raba ma wasu |
Shared favorites | Mafiso da aka raba |
shared folder | Jakar foldar da aka raba |
Shared photos | Hotunan da aka rarraba |
shared workbook | Kundin aikin da aka raba |
stylus | akalamin waya/kwamfuta |
Suggested Contacts | Bayanan abokan ma'amala da aka tanada |
Synced folder | Folda da aka daidaita |
synced folder | folda da aka daidaita |
tagged note | Karin bayanin da aka wa tambari |
Target List | Jerin abubuwan da aka nufa |
top playlists | jerin sunayen kiɗan da aka yawaita ji |
tracked change | canjin da aka saita |
unpin | Cire abun da aka kafa |
update list | Jerin sunayen da aka sabunta |
volume license product key | Makullin da aka samar na amon lasisi |
World Wide Web Distributed Authoring and Versioning | Kirkira da Sarrafa Shafin Yanar-Gizo na intanet da aka samar |