English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
impressiontalla mai ɓullowa kan allo
inactiveMai karancin aiki
IncomingMai shigowa
incoming messagesako mai shigowa
index entryMashigar indes
index replicamakamancin indes
indicatormanuniya
infrastructure masterMai kula da hurumin kayan aiki
initiatorMai tadawa
inner joinmahadar ciki
INSERT keyMaɓallin sakawa
insertion pointMasaɓi, Masakar bayanai
installermagirka
integerLamba mara
Integrated Services Digital NetworkHadakar aikace-aikace na hanyar sadarwa mai lamba
interactive demogwadawa mai hira
intermediate CAmatsakaici CA
intermediate certification authorityhukumar badasatifiket na matsakaici
Internet access providermai samar da iso ga yanar-gizo
Internet Directorymahangar bayanai ta intanet
Internet Key ExchangeMashigar sarrafa yanar-gizo
Internet service providerMai samar da aikin Intanet
Internet Storage Name ServiceMazubin sadarwa ta intanet
Internet-facing URLURL mai duban intanet
invalidmara ƙarfi
isometricMadafin juyawa
issuermai badawa
iterationMaimaita aiwatar da umurni
joke programShirin kwamfuta mai tsoratarwa
junk mailtarkacen imel
KB articleMadafin KB
keyMabugin harafi
keymakulli
key filtermai tantance madannai
Key FiltersMatatar madannai
Key Management ServiceSabis Na Mai Kula da muhimmi
Key pressDanna maɓalli
key sequenceJerin makullai
kilobitMa’aunin kilo
Knowledge BaseIlimin manhajar Microsoft
Labeled HierarchyJerin matsayi da a ka sa wa suna
language folderma'adanar harsuna
Language IDID na Harshe, Mai fayyace harshe
language identifierMai fayyace harshe
language packMakunshin harshe
Laser PointerMai saka karin hasken wuta
launchMashigin manhaja
layereddriverMagori-janyau
lead-in textmabudin rubutu
left alignMadaukin hagu
left mouse buttonMaballin linzamin kwamfuta na hagu
legacyMai adana bayani
lensmadubin kamara
lens pickermaɗaukin madubin kyamara
levelmataki
ligaturemadauri
light sensorNa'urar haska bayanai mai haske
Lightweight Directory Access ProtocolKa'idojin isa ga kundin bayanai maras nauyi
line charttaswira mai layi
linkMahadi

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership