English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
Sent from my Windows PhoneAn aika daga Window Phone ɗi na
server nameSunan saba
server softwaresoftwaya na saba
Settings charmCham na saittuna
Share charmCham na rabo
SharePoint integrated permission modelNau'in umarni da ke hade da SharePoint
SharePoint Translation ServicesSabisis na Fassara ta SharePoint
Sharpen and SoftenNa'urar Gyara Tsinin Hoto
shutdownKashe na'ura
Single data typeNau'in Tilon bayani
site mailboxakwatin sakonni na shafin intanet
Skype Click to CallDanna da Kira na Skype
Skype for modern WindowsSkype na Windows ɗin zamani
Skype HomeGida na Skype
Skype NameSunan Skype
Skype WiFiWiFi na Skype
sleepKwancin na'ura
SmartArt graphic Picture LayoutShimfidar hoto na zanen SmartArt
social networking siteshafin cudanyar sadarwa na intanet
social siteshafin cudanya na intanet
Software Licensing Commerce ClientYin lasisin 'yan cikin kwamfuta na abokin ciniki
Sound RecorderNa'urar Ɗaukar Sauti
source fileFayil na masomin bayanai
South African National Clearing CodeLambar Sirrin Ƙasa ta Shaidar Hada-Hadar Kuɗi ta Afirka ta Kudu
Speaker Calibration wizardWizad na daidaita sifika
special characterharafi na musamman
sponsored siteYanar- gizo ta daukar nauyi
sponsorshipƊaukar nauyi
Spot Corruption HandlingMai Lura da Matsalolin na'ura
SPP Notification ServiceAikin sanarwa na SPP
stabilizationkara kyau na bideo
standard accountNagartaccen asusu
Start HereFara nan
start voice navkwatancen murya
status barBaa na tsare-tsare
storage layoutLayawut na adana
subordinate shapesiffa na kasa
subscription fileFayil din fim na haya
Suite B algorithmalgorithm na Suit B
swap fileFayil na boye
Switch Series/CategorySauya Nau'o'i/Bangarori
Switch UserUmurnin kashe na'ura
systemna'ura
system clockAgogon na'urar kwamfuta
system colorkalar na'ura
Table HierarchyJerin matsayi na allo
table nameSunan jadawalin bayanai
tailna karshe
task pane app for Officeka'idar allon aiki na Office
taskbarBaa na fara aiki
telephone device for the deafTsarin tarho na kurame
text replysaƙon oto na yanayin tuƙi
Text-Based DesignerMai zana na tsarin rubutu
theme fonttim na tsalon rubutu
theme packKundin jigon na'ura
threadAbun aiwatar da shirin na'ura
thumb keyboardkibod na babbar yatsa
time allowancealawus na lokaci
To-Do BarBaa na zartarwa
Top freeNa kyauta na sama, Kyauta mafi sama

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership