Source | Target | four-headed arrow | kibiya mai kai hudu |
Funnel | Matacin bayanai |
game provider | Mai samar da wasanni |
gamertag | tambarin mai wasa |
gapless | Maras tazara |
gateway | Mashiga |
glassiness | Mai gilashi |
gloss optimizer | Mai kara ingancin dab'i |
GPS receiver | Mai karbar bayanai na GPS |
grace period | Izinin mallaka |
grade | matsayi |
Grade Values | Darajar Matsayi |
Gradebook | Littafin matsayi |
graphical user interface | Mabudin kwamfuta mai zanen hoto |
Grid Matrix | Kwandon tarkacen kwamfuta mai layi |
Group Ad-hoc Network | Rukunin majalisar sadarwa |
group chat | taɗin ƙungiya, majalisan taɗi |
group filter control | mai sarrafa rairayar rukuni |
Group Policy | Manufar-rukuni |
Grouped List | Jeri mai rukuni |
gutter | Mahada |
gutter margin | katangar shafi mai kara sarari |
handle | Mariki |
handout | Maƙala |
Hardware and Devices troubleshooter | Mai warware matsalar na'urorin kwamfuta |
hardware failure | Cijewar masarrafar kwamfuta ta waje |
hardware interface | katin hadin masarrafar kwamfuta |
hardware overlay | saka hoto kan masarrafa |
header | kanun sama, Manunin kan batu |
header source | Masomin kan bayani |
Headphone Virtualization mode | Mazirorin kunne |
headset | mazirorin kunne, na'urar kai |
health analyzer | mai duba lafiyan na'ura |
Hibernation File Cleaner | Mai goge fayil na sumar kwamfuta |
hierarchical address book | shafin sunaye mai tsarin matsayi |
hierarchical menu | Madafi mai tsani |
hierarchy | Girman matsayi |
Hierarchy List | Jerin tsarin matsayi |
High Contrast | Chabi mai Tsawo |
High Quality Video | Bidiyo Mafi Inganci |
high-definition DVD | Majigin bidiyo |
high-density multichip interconnect | Hantsaki mai dandali |
high-low lines | Layuyyuka masu gangara |
History list | Jerin bayanan ma'adanar tarihi |
home automation controller | Mai kula da na'urar da ke sarrafa kanta |
HomeGroup troubleshooter | Mai warware matsalar na'urar raba bayanai |
Horizontal Bullet List | Jerin layukan rubutu masu digo na tsaye |
horizontal cone chart | taswira mai lankwasa na tsaye |
horizontal cylinder chart | taswira mai siffar bokiti na tsaye |
Horizontal Hierarchy | Jerin Matsayi na tsaye |
Horizontal Labeled Hierarchy | Jerin matsayi da aka baiwa suna na tsaye |
host | Masauki |
hotspot | tashar intanet, mahaɗa |
hyperlink base | mazaunin hyperlink |
Hypertext Markup Language | Maƙalutun zube |
identification | Manuniya |
IEEE 802.1X security standard | matakin tsaron IEEE 802.1X |
Image Annotator | Mazanin Hoto |
immersive | barbazawa mai cika allo |
implicit intersection | tabbatacciyar mahada |