Source | Target | Printing and Imaging Devices | Na'urar dab'I da na'urorin hoto |
Process | haryar aikin na'ura |
Profile | Rumbun bayanan mai amfani da na'ura |
Program Compatibility troubleshooter | Daidaituwar mai warware matsalar na'ura |
project file | Fayil na aiki |
proximity sensor | Na'urar haska bayanai mai gane kusancin abu |
public chat | taɗi na jama'a |
public folder | makunshin bayanai na kowa da kowa |
public group | rukuni na kowa da kowa |
public IM | IM na jama'a |
qualifying product | hajar da ke kan nau'in kaya |
quality-of-service indicator | mai bayyana nagartar aiki |
Quick Contacts | Hanyoyin abokan ma'amala na Gaugawa |
Quick Parts gallery | Galleri na Bangarori Maisauri |
Quick Steps | Matakan gaggawa na isa ga bayanan galari |
radio frequency identification sensor | Na'rar haska bayanan tantance firikwensin rediyo |
range name | sunan ranji |
ranking model | nau'in jerin matsayi |
readme file | Fayil na karatun bayanai |
Really Simple Syndication | Hadakar na'ura mai sauki |
recalculation animation | dabantawa na sakeyin lissafi |
recent | na kwanan nan |
Recorded TV Library | Rumbun aje bayanan da aka nade na TV |
reflect | Girka ayyuka a cikin na'ura |
Release to Manufacturing | Sigar Softwaya na Ma'aikata |
remote | na nesa |
remote control | masarrafa na nesa |
Remote Desktop | Destof na Nesa |
Remote Desktop Connection | Haɗin Destof na Nesa |
Remote Desktop Protocol | Furotukol Destof na Nesa |
Remote Direct Memory Access | Izinin Maajiya na Ɗaidai Tushe |
remote reference | Matattarar bayanai na nesa |
repeating section content control | masarrafin masani na maimaita aiki |
repeating table | Nannagen jadawali |
report type | Nau'in rahotanni |
reset your PC | sakesaiti PC naka |
retinal scanner | Na'urar sikanar idanu |
RFID sensor | Na'urar haska bayanai ta RFID |
ribbon tab | tab na ribon |
right mouse button | Maballin linzamin kwamfuta na dama |
ringer | naurar sautin kira |
roll back | Nadewa |
root certificate | satifiket na tushe |
router | Na’urar aike saƙonni a in tanet |
S/MIME receipt | Risit na S/MINE |
Safe Recipients List | Jerin sunaye nawasiƙa |
safe sender | ajiye mai aika sakon na'ura |
Safe Senders List | Kangaggen sunaye na wasiƙa |
scanner | Na’urar sikana |
scroll bar | Baa na jirgawa |
Search charm | Cham na nemo |
search filter | Matatar na'urar bincike |
Search-Driven Navigation | Lallube mai Tallafin Nemo |
Second screen | Allo na biyu |
security ID | ID na tsaro |
security identifier | Mai ganowa na tsaro |
security label | Label na tsaro |
sender | Mai aika sakon na'ura, mai aike |
sender password | kalmar sirrin mai aika sakon na'ura |
sensor | Na'urar haska bayanai |