English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
digital licenselasisi na lamba
digital rights managementKulawa da Haƙi na Dijita
digital signaturesa hannu na lamba
digital videoBidiyo na lamba
digitally signedSa hannu na Lamba
disablenaƙasa
disablednaƙasasshe
disabled controlNaƙasasshen maƙata
disc burnerNa'urar juya nadaddun bayanai
disk driveDiraib na diski
display nameFitar da suna
display namesunan nuni
Document IntegrityNagartar daftarin aiki
Double data typeIrin bayanai na Kashi biyu
drive letterHarafin baki na diraib
early-launch boot driverdirayiba farawar na'ura -da wuri
electrical sensorNa'urar haska bayanai ta lantarki
Electronic Business CardKatin ciniki na na'ura
electronic mailSakon wasika ta hanyar na'ura
elevated command promptDaga darajar umurnin na'ura
e-mail floodertarin imel na salon turojan
embedded charttaswira na ciki
embedded picturehoto na ciki
end userMai amfani da kwamfuta na karshe
enhanced audio CDBabbar na'urar saurare ta CD
environmental sensorNa'urar samar da haske ta muhalli
Excel add-inKara-ciki na Excel
Excel Cube FunctionsAiyukan Kube na Excel
Excel interactive viewDuban cudanya na Excel
Excel Web ServicesAiyukan Intanet na Excel
Excel XML FormatZubin HTML na Excel
exclusiveNa musamman
ExplicitNa daban
extensible rights markup languageKalmomin aiki na bada hakki
Extensible Stylesheet LanguageKalmomin aikin manhajan na'ura
external content typenau'in ƙunshin bayanai na waje
external dataTarin bayanan gefen na'ura
external data rangeIre-iren tarin bayanan gefen na'ura
external listjeri na waje
external taskaiki na waje
faceted navigationbincike ta fuskoki da yawa
field nameSunan fili
field typeNau'in fili
file name extensionfadada sunan fayil
file typeNau’in fayil
fingerprint readerNa'urar sarrafa tambarin yatsa
floppy disk driveDiraib na nfaifan diski
folder home pageShafin aljihun folda na intanet
form definition filefayil na bayanin fom
format barbaa na fomati
Formatting toolbarTulba na fomati
formula barBaa na ajiye sinadarai
gadgetNa’ura
genuinena ainihi
Gesture EngineNa'urar sarrafa tabin motsin yatsu
GPS receiverMai karbar bayanai na GPS
Grammar paneTagar nahawu
group IMIM na ƙungiya
group instant messagingaika saƙon nan-take na ƙungiya
group videobidiyo na ƙungiya

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership