Source | Target | encoding | Juyar da bayanai zuwa lamba |
encryption | Buyar bayanai |
encryption key | Makullin buyar bayanai |
entry | Mashigar bayanai |
enumerated data type | kirgaggen irin bayanai |
expand | Fadada bayanai |
exponential trendline | tafarkin bayanai mai fadada |
external content type | nau'in ƙunshin bayanai na waje |
external data | Tarin bayanan gefen na'ura |
external data range | Ire-iren tarin bayanan gefen na'ura |
filer | mai taskace bayanai |
filer user | mai amfani da mai taskace bayanai |
fill series | tsarin cika bayanai |
filter area | Wurin matatar bayanai |
filter field | Filin matatar bayanai |
flowchart | Zanen bayanan aikin kwamfuta |
focus | mai shigar da bayanai |
form definition file | fayil na bayanin fom |
form field | Filin shigar tarin bayanai |
form template | Ƙumshin bayanan fom |
Funnel | Matacin bayanai |
gapless burning | Saka bayanai a faifan bidiyo da ba tazara |
GPS receiver | Mai karbar bayanai na GPS |
gridline | Layin duba bayanai |
hard disk drive | Diraib na aiwatar da bayanai |
header row | Layin kwance na kan bayanai |
header source | Masomin kan bayani |
heading style | Salon kan bayani |
History list | Jerin bayanan ma'adanar tarihi |
HomeGroup troubleshooter | Mai warware matsalar na'urar raba bayanai |
identifier | Alamar gane bayanai |
info | bayani |
information | bayanai |
Information Access Service | Aikin isa ga bayanai |
Information bar | Baa na bayanai |
information service | Tashar bayanai |
input cell | Sel na bayanan shiga |
input/output | Bayanan da aka sa/Bayanan da aka fitar |
Insert Screen Shot | Saka bayanai ga allon kwamfuta |
insertion point | Masaɓi, Masakar bayanai |
instance | Jerin bayani |
integrity | Tattagaryar tarin bayani |
interface | Katin shigar da bayani |
Internet Directory | mahangar bayanai ta intanet |
Internet Information Services | Aikace-aikacen Bayanan Intanet |
Inverted Pyramid | Dalar bayanai ta sama zuwa kasa |
Keep your life in sync | Ajiye muhimman da daidaitattun bayanai |
keyword | Kalmar gano bayanan kwamfuta |
latency | Jinkirin bayani |
legacy | Mai adana bayani |
legacy | Tsohon Bayani |
library | Rumbun aje bayanan kwamfuta |
light sensor | Na'urar haska bayanai mai haske |
Lightweight Directory Access Protocol | Ka'idojin isa ga kundin bayanai maras nauyi |
live chat customer support | goyon bayan abokin ciniki mai gudana |
load | Loda bayanai |
local printer | na'urar fitar da bayanai ta gida |
Location and Other Sensors | Gurbin na'urorin haska bayanai |
Log Level Manager | Mai kula da matsayin adana bayanai |
log off | Dakatar da isa ga bayanan kwamfuta |