English to Hausa glossary of Microsoft terms

Search term or phrase in this TERMinator '. "." . '

Purchase TTMEM.com full membership to search this dictionary
 
 
Share this dictionary/glossary:
 

 
database_of_translation_agencies
 

SourceTarget
instructionSharadi
Internet SharingRaba Intanet
license termsSharuɗɗan lasisin
live layoutsabunta shimfidar shafi
Live Sharing SessionLokacin tarayyar aiki
lobby pageshafin budewa
logoAlamar shaida
mailing labelShaida saƙo
marginFilin wajen shafi
master pageshafi na masta
master shapesiffar masta
Merge ShapesHade Zayyana
Microsoft License Terms for ConsumersSharuɗɗan lasisin Microsoft na masunamfani
Microsoft Software License TermsSharuɗɗan lasisin manhajar Microsoft
Network and Sharing CenterCibiyar Hanyan Sadarwa da Rabawa
notes pageshafin rubuce-rubuce
Office Online Sharing ServiceTashar musayar intanet ta Office
Office-enabled app for SharePointKa'ida mai kunshe da Office don SharePoint
online identityShaidar shiga yanar-gizo
outline layout viewduban shimfidar shafi ta fasali
Outlook itemƘunshiyar shafin wasiƙa
pageshafi
page breakMarabar shafi
page break previewDubawar farko ta yanke shafi
PAGE DOWN keyMaɓallin shafin ƙasa
Page EditorMai gyara shafi
page filefayilin shafi
page footerKarkashin shafi
page headerGoshin shafi
page layoutShinfiɗar shafi
page layout viewduban shimfidar shafi
page marginFilin wajen shafi
page setupFasalin shafi
page sizeGirman shafi
page timeLokacin kirkirar shafi
page titleKan batun shafi
paginationrarraba shafi
partitionShamakin faifai
pen commentsharhin alkalami
personal viewShafin dubawa na mutum
photo sharingraba hoto
previewermai duban shafuka
property pageJakar shafi
property sheetJakar shafi
purchaseidshaidar-sayayya
Quick AnalysisSharhi mai Sauri
reading layout viewduban tsarin karatun shafi
regression analysissharhin waiwayen baya
screen sharingraba allo
script anchormabudin shafin rubutu
section breakAlamar ƙarshen shafi
SHASHA
shadeLaunin baka-baki
shaderabin launi
shadowInuwa
shadow copyKwafen inuwa
shadowingyin inuwa
shapesiffa
Shape ClientShigifa
shape datatarin bayanan siffa

Want to see more? Purchase TTMEM.com full membership