Source | Target | active window | budaddiyar taga |
ActiveX | ActiveX |
ActiveX control | sarrafan ActiveX |
ActiveX Data Objects | Ababen Bayanan ActiveX |
ActiveX object | Abun ActiveX |
activity | aiki |
activity feed | samar da bayanai |
Activity Reporting | Bada labarin aiki |
actual | Na hakika |
actual work | aikin ainihi |
acute accent | alamar ' |
aggressive address acquisition retry | sakegwodawa na samun adireshi da kyar |
app custom action | aikin ka'idar na kullum |
assigned access | iso ga da aka sanya |
authority information access | izinin bayanai ta hukuma |
Bending Picture Accent List | Jerin Haskaka Kwambar Hotuna |
beneficiary correspondent account | lambar sirri ta asusun mai karɓar kuɗi |
child account | asusun yara |
Client Access Rule | Dokar Iso ga Abokin hulɗa |
code access security | kariyar iso ga ta lambobin sirri |
correspondent account | asusun biyan kuɗi |
custom action | dauwamar da aiki |
Data Access Objects | Kayan Iso ga Bayanai |
direct memory access | Kafar shiga ƙwaƙwalwar kwamfuta |
dynamic access control | sarrafa ta izini maicanzawa |
ease of access | sauƙin iso ga |
Ease of Access Center | Cibiyar samun damar shiga ta sauƙi |
e-mail account | Asusun imel |
Exchange Fast Access | IsoGa Sauri a Musanya |
external access | iso ga daga waje |
grave accent | Harafin karin sautin kasa |
GRAVE ACCENT | ALAMAR ƊIGON SAMA |
Information Access Service | Aikin isa ga bayanai |
Internet access provider | mai samar da iso ga yanar-gizo |
Lightweight Directory Access Protocol | Ka'idojin isa ga kundin bayanai maras nauyi |
Microsoft account | asusun Microsoft |
Microsoft account logins | shigowar asusun Microsoft |
Microsoft Active Protection Service | Sabis Ɗin Kariyar Microsoft Mai Aiki |
My Account | Asusu na |
online account | Hanyar shiga yanar-gizo |
Pairing accessory | Jonawa ƴan haɗi |
Permanent Account Number | Lambar Asusu ta Dindindin |
personalized activity | aikin kanka |
phone accessibility | iso ga waya |
Picture Accent List | Jerin Salon Hoto |
Picture Accent Process | Gudanar da jerin salon hoto |
point-of-sale activation | aikatawar na wajen-sayarwa |
Premium account | Asusu Premium |
Quick Access Toolbar | isa ga kayan aiki da sauri |
quick action | saurin aikin iso ga |
random access memory | Rumbun-kai-komo |
remote access | Shiga daga tushe |
Remote Direct Memory Access | Izinin Maajiya na Ɗaidai Tushe |
Skype account | Asusun Skype |
standard account | Nagartaccen asusu |
token-based activation | assasawa ta amfani da 'token' |
User Account Control | Ikon asusun mai amfani da kwamfuta |
Vertical Picture Accent List | Salon Rairaye Hoto na Sama zuwa Kasa |
Windows AC | Windows AC |
Windows activation | aikatawar Windows |